Kunun gyada with plombs

Plombs yana cikin family pasta.my mum is daibetic so Ina amfani da plombs wajen yin kunun gyada.
Kunun gyada with plombs
Plombs yana cikin family pasta.my mum is daibetic so Ina amfani da plombs wajen yin kunun gyada.
Steps
- 1
Ki wanke tsamiya ki jika.
- 2
Ki dama gyada adadin yawan kunun da zakiyi sai ki tace.ki kwaba 4-5tbsp na flour da ruwan tsamiya and set aside.
- 3
Kisa tukunya a wuta sai ki juye gyadan da kika tace sai ki zuba citta da kanumfari a guda-guda saboda idan kin daka zaisa kunun yayi baki mussaman kanumfari.
- 4
Ki tanadi cokali da zaki juya gyadan da shi ki tsaya akai gyadan Dan da ya tafaso zai zube haka zaki cigaba da juyawa har na tsawon min10-15 sai ki zuba plombs dinki kada ki cika dayawa saboda zai kunbura idan ya dahu.ki cigaba da juyawa har sai plombs dinki ya dahu.amma daka ya dahu dayawa saboda idan kin sauke kunun zai cigaba da dahuwa.
- 5
Daganan sai ki zuba ruwan tsamiya ki da kika dama da flour zaki ga yayi kauri idan kauri bai miki ba zaki iya Kara dama flour ki zaba idan kuma kauri yayi yawa sai ki kara ruwan zafi daga haka kununki yayi.sai ki cire citta/kanumfari.
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Lauren
-

The_Road_Less_Devoured
-

Bossy Panda
-

Diana Luder
-

Faiza Ali
-

Anam Azhar
-

Desi Style Spicy Mutton Pulao 😋🤩
Umme Ahmad
-

Kulsoom Bukhari
-

Jyoti Prakash Assudani
-

Rachael Mutheu
-

Anoushay Adnan
-

Lubna’s Kitchen
-

Neelam Sheth Parikh

















Comments (5)