Scramble egg sauce

Wannan miyar tana da dadi gata bata da cin kudi low budget egg sauce kenan😅😅😅 da kudinki kalilan zaki sanyaya zuciyarki
Scramble egg sauce
Wannan miyar tana da dadi gata bata da cin kudi low budget egg sauce kenan😅😅😅 da kudinki kalilan zaki sanyaya zuciyarki
Steps
- 1
Da farko Xaki yayyanka attaruhu da albasa da tattasai da tumatur idan kina so
- 2
Xki scramble egg and set aside
- 3
Ki juye wannan yankaken kayan miyan naki ki saka mai kadan ki soya su
- 4
Idan ya soyu sai ki xuba ruwa dai dai gwargwado ki barshi ya tafasa sai ki xuba maggi da wannan kwan naki
- 5
Xki barshi ya dahu kaman mintuna 2 haka sai ki zuba corn flour ki daure yadda xatayi kauri
- 6
Shikenna kin kammala miyarki.. zaki iya cinta ta roti ko farar shinkafa
- 7
Enjoy 😉
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Barnali Debdas
-

Maggie Conlon
-

Annike ! :)
-

Kumkum Chatterjee
-

joe schimka
-

Elyse Rose
-

shoko
-

Minda
-

Rita Talukdar Adak
-

Minda
-

Sarah G
-

Elyse Rose
-

Asthmeen
-

Hiroko Liston
-

Navratri Special Makhmali Paneer
Kumkum Chatterjee
-

Freeze and make ~ Spring rolls
Sarosh Zeeshan



















Comments