#Masa contest
#masacontest
Delicious
Steps
- 1
Zaki jiqa shinkafar tuwon ki sai ki ta Dan Dade sai ki Kai a markada Miki sai ki dafa wata shinkafar ko ta tuwo ko ta dafawa
- 2
Zakiyi blending onions ki zuba sai ki jiqa yeast a Dan ruwan dumi ki zuba da baking powder kadan amma.
- 3
Sai ki rufe ki sa a guri msi dumi, zata tashi.
- 4
Idan ta tashi Zaki ga ta qara yawa Kuma saman yayi kwaikwaye.
- 5
Sai ki dakko ki xuba sugar da pinch of salt.
- 6
Sai Fara suya. Ki xuba Mai kadan Kuma kada wuta tayi yawa.
- 7
Idan tayi maroon xaki kwashe. Sugar ke sawa tayi maroon.
- 8
Xa a iya chi da miyar taushe ko vegetable soup ko sugar ko kulikuli.
- 9
Enjoy your meal....😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Bhavnaben Adhiya
-

chef Nidhi Bole
-

Muniswari.G
-

Vrat Special Puffed Rajgira (Amaranth) Raita
Alka Bhandari
-

jglehenbauer
-

jglehenbauer
-

Bina Samir Telivala
-

Steve Mullett
-

🕷️ Spooky Spider-Web Chocolate Cake 🎃🍫
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Niki Freeman
-

ShaneReed -

Pumpkin Banana Muffins (or Bread)
Christina
-

Elizabeth Millard
-

M_Kitchen50
-

Lydia Njama
-

carrie
-

M_Kitchen50
-

Victor Ochieng
-

Shirley M
-

German Plum Cake - Zwetschgendatschi
Kristina K
-

Seema Wadhwa
-

Wetfry tripe (Matumbo)#localfoodcontest_Kakamega
Julian Michelle
-

Jessica Godfrey








Comments