Tuwo shinkafa (new method)

Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
Tuwo shinkafa (new method)
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara shikafar ki wanke tas ki jikata na 2 hours
- 2
Seki rabata biyu ki dafa rabi
- 3
Rabin kuma kiyi blending
- 4
Seki dora ruwa a wuta idan ya tafasa kizuba wannan shinkafar da kikayi blending
- 5
Kicigaba da juyawa
- 6
Bayan yayi kauri seki barshi ya dahu sosai
- 7
Seki bude tukunyarki ki zuba shinkafarki da kika dafa tareda rice flour dinki
- 8
Ki tuka sosai seki rufe kibarshi ya dahu
- 9
Bayan yayi seki zuba a container dinki da kikeso koki zuba a leda
- 10
Serve wit any soup of ur choice
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Sweet Corn Tikki or Patties
Kumkum Chatterjee
-

Rehana Wasim
-

Francesco
-

Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Cold Brew Coffee with Tonic Water
Soegianto
-

Archana Agrawal
-

Shaik Hajira
-

No-bake Chocolate Coffee Eclair Cake
Shaik Hajira
-

Passion Fruit -coconut icecream
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Nutan Shah
-

Crock pot bacon cheesy potato casserole recipe
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Cooking
-

Chisdelight
-

Jodie235 -

Antony Werunga -

Agatha ndune -

Olang'o Katts -

Sangita Mookerjee
-

Agatha ndune -

Easy Cooking
-

Easy Cooking
-

Spiced beans with coconut cream
Esther Odhoj
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6217649















Comments