Pineapple mango drinks

Pineapple mango drinks
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke blender dinki ki wanke rariyar ki dai ki markada ginger half tare da dan ruwa amma ginger din danya kuma sai kin gurzata kafin ki markada sai ki tace ki ajiyeta agefe sai ki samu mangwaro guda 1 babba mai tauri mai kuma zaki sai ki yanka shi kanana zaki iya cire bayan sai ki yanka abarba itama half sai ki yanka kanana ki sa su acikin blender...
- 2
Sai kiyi adding din ginger kisa ruwa 1cup ki kiyi blending dinsu sai ki tace in sun markadu sai ki zuba k'ank'ara kamar half cup in baki da ita sai ki kara ruwa half cup sai kisa sugar, sai asha lafiya...urs nana diso
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Bethica Das
-

Sudipa Gope
-

Quadruple Chocolate Bear Paw Cookies
Jessica Hawes Oliphant
-

HurricaneKarina -

Bethica Das
-

Rekha Bapodra
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cold Beveridge
-

Reny Turner
-

Chinese Style Green Beans With Ground Pork
Home Cooking Wonderland
-

skunkmonkey101
-

Neha Dua
-

Carrot rice/veg sauces/fried fish
Deejarh berver
-

Scolah Saru -

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Samira Abubakar
-

Homemade coconut cream#authorsmarathon
Catherine Njoki
-

Mrs Ahmadyapeco
-

Rolled pounded yam wt egusi soup
Mumeena's Kitchen









Comments