Plantain kebab recipe 1

#kanostate me and my family we really enjoyed.
Steps
- 1
Da farko zaki yanka namanki in cube, saiki wanke tas ki zuba a tukunya ki zuba spices da maggi ki kunna stove ki dora.
- 2
Saiki sami bowl ko roba mai fadi ki zuba skewers kisa ruwa aciki ki barshi ya jiku saboda kar ya kone idan kinzo baking a oven.
- 3
Idan naman yayi saiki sauke ki dora frypan akan stove ki zuba mai ki zuba attaruhu da albasa spices da seasons ki soya sama-sama, saiki zuba naman akai kina juyawa har kayan miyarki su shige jikin naman.
- 4
Saiki sauke ki ajiye aside yasha iska.
- 5
Saiki bare plantain dinki kisa mata gishiri kisa a oven ki baking dinta at low heat for 15-20mins.
- 6
Saiki yanka albasa da tattasai in square ki wanke ki ajiye ruwan jikinsu ya tsane.
- 7
Saiki yanka plantain dinki slice, saiki dakko skewers din kina jerawa ajiki.
- 8
Da farko zaki sa plantain sai kisa pepper & onion bell saiki sa naman ki kara sa plantain din da pepper da onion bell din kamar yadda na jera haka.
- 9
Idan kin gama jerawar saiki shafa mai a jikin kebab dinki da brush kisa a oven at low heat for 20mins.
- 10
Plantain kebab is done
- 11
Ready to enjoyed, add with black tea or coffee☕☕☕
- 12
Hmmmmm🍡🍡🍡
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Arica Hernandez
-

Samira Abubakar
-

marycooks
-

Aishatu Auwal
-

Chocolate with cherries topping cake
Obi ekwes -

Bunmi
-

husaina mohamed
-

Mrs adesanya -

Salma's_delicacies.
-

Abjmom Chosky Lilibeth





Comments