Tuwon alkama and miyar kuka

#kadunastate. I made it for my momma's dinner
Tuwon alkama and miyar kuka
#kadunastate. I made it for my momma's dinner
Steps
- 1
Ki nemi wankakkiyar tukunyarki ki zuba ruwa a ciki har sai ya tafasa tankad'add'en garin alkama ki kwaba amman bada ruwa sosai ba
- 2
Ki ringa juwaya har sai kin tabbata ruwanki yayi kauri sai ki rufe har sai ya dahu ki tuqa
- 3
Ki soya man ja idan ya soyu ki zuba nama a ciki ki soya sama sama saiki xuba ruwa ynda zai isa
- 4
Sannan ki zuba jajjageggen tarugu da albasa da citta da tafarnuwa ki rufe idan ya tafaso ki zuba d'an dano ynda zaiji
- 5
Idan Kika tabbatarda daudawar ta dahu da naman saiki kad'a iya kaurinda kikeso
- 6
Aci dad'i lpy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Instant Pot: Homemade Orange Curd 🍊
Þór Jórmundurssón
-

Brady Davis -

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Fried rice with fried plantain and fried fish
Nkeiru chidi -

Rafeeah Zirkarnain
-

Arica Hernandez
-

Samira Abubakar
-

marycooks
-

Chocolate with cherries topping cake
Obi ekwes -

Ummukulsum Mustapha Ahmad
-

Bunmi
-

husaina mohamed
-

Mrs adesanya









Comments