Biski/burabuskon shinkafa
Steps
- 1
Ki wanke shinkafa bayan an b'arza sai ki saka a kwando har sai ruwan duk ya tsane
- 2
Ki nemi tukunya ki zuba ruwa kadan, ki dora gwagwar karfe a kai sannan ki juye shinkafar cikin gwagwar. Ki dora a wuta ki rufe sannan ki dora turmi a kai yadda siracin ba zai fito ba.
- 3
Bayan kamar minti ashirin sai ki sauke. Ki zuba mai da albasa da gishiri ki motse.
- 4
Ki zuba ruwa a tukunya wanda kika san zai karisa dafa miki shinkafar. Idan ya tafasa sai ki juye a ciki ki rufe.
- 5
Bayan ta dahu sai ki sauke.
- 6
Ana ci da miyar ganye, mai da yaji, stew da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Princess Amrah
-

Two layer vanilla chocolate cake
Anuradha Singh
-

Panfried chicken breast#authors marathon#local ingredients
Catherine Njoki
-

Tapasi Seal
-

Vaishali Jindal -

Kiran Vyas
-

Munvi
-

Aman Rajpoot -

Rafeeah Zirkarnain
-

Banana cinnamon pancake in oven
Vinnss Chuah








Comments