Lemontsamiya

#Kadunastate lemon tsamiya nada dadi gami da dandano mai gamsarwa.
Lemontsamiya
#Kadunastate lemon tsamiya nada dadi gami da dandano mai gamsarwa.
Steps
- 1
Zaki gyara tsamiyarki tas,ki wanke,sai ki zuba ruwa a tukunya,ki zuba tsamiyar hadi da citta da kanunfari.
- 2
Sai ki dafa ki barshi,su dafu sosai.Idan ya dafu ki sauke.ki tace.
- 3
Kada ki bari ya huce,sai ki zuba sikari,ki rufe ya juku sosai
- 4
Daga nan,sai ki markada cucumber, ki matse ruwan akai,suma lemon tsamin ki matse su.ki jujjuya ki sanya a fridge yayi sanyi.Enjoy.
Note.lemon tsamin na bada taste daban,da kuma kamshi.hakama cucumber.
Similar Recipes
More Recipes
-

High-Protein Garlic Chicken Fried Rice Recipe
Chef Jasbir
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

ZMA
-

Gabe
-

Miso Butter Roasted Cabbage Wedges
Brian Moore
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Sour Grape & Rosewater Syrup (Sharbat-e Abghooreh)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

RoseGlory Karimi
-

Attreyee ray -

Saurabh Bajaj
-

Nonkonzo Makhoba
-

Padmapriya Anand
-

Pina Murithi
-

Waals Kitchen
-

RAKESH KUMAR
-

Bethica Das
-

Deepika Bajaj





Comments