Steps
- 1
Da farko Zaki gyara waken sai ki wannke shi tas ki bada a markado miki,bayan an markado Sai kizo ki Tace ki wanke dusar tas,Sai kidora ruwan a wuta Dan ya tafasa da zarar Kim ga yay almar tafasa to Sai ki dakko tsamin ki da kin rigada kin jika shi a cup to za rar ya fara tafasa Sai ki zuba Zaki ga ya fara cure wa ya fara harhadewa wuri daya to zakiga awaran nan ta na yin sama tana barin ruwan tana yin gefe to da ma kin rigada kin ajiye matacin ki ko buhu
- 2
Wanda Zaki kwashe awarar daga tukunyar zuwa cikin mataci bayan kin gama kwashe wa to sai daure bakin matacin ko buhun Dan ya hadeh wuri Guda,
Bayan ruwan ya tsane to Sai since daurin ki yayyanka Sai ki soya shi a mai ko ki soya shi da kwai Duk akwai dadi,Dan Karin armashi Sai Sai ki yanka tumatur da albasa, idan kina so harda cabbage
Hmmm
Ba a magana
Similar Recipes
More Recipes
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

FarNaz NarGis AhMed
-

BABU MANDAL -

Laddo by mmn Khaleel's kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen
-

Mukti Sahay
-

Sakti Madhab -

Jollof Spaghetti and plaintain
Abimbola Olajumoke
-

Gunabanta Sahu -

Rice and beans with chicken sauce
Afrah's kitchen
-

Asutosh Pattanaik@odisha -

Mumeena's Kitchen









Comments