Dambun naman kaza
Steps
- 1
Kidafa kazarki da kayan qamshi da maggi tadahu lugyff
- 2
Karki cika mata ruwa seta shanye ruwan sekisauke
- 3
Sekisa muciyan tuwo kita juyawa kina tuqawa zakiga qashinta nabarin jikinta kuma tanayin warara wara
- 4
Idan kikagama seki ciccire qashin da fatar ki jajjaga kayan miya kizuba aciki
- 5
Kisa mai awuta yayi zafi seki juye naman aciki kita juyawa harse yasoyu seki tsaneshi a matsaminidan kuma bakisan maiqo kisa dankwalibmekyau ko abun tatar koko kinmatse shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Kipp Clark
-

Beena Radia
-

Chukauni (Nepali Yogurt Potato Salad / Raita)
Bethica Das
-

Coconut Curry Cabbage & Cauliflower Soup
Myles Levin
-

Bethica Das
-

Beena Radia
-

Bhavnaben Adhiya
-

pinal Patel
-

Monika Jain
-

Aishwarya Kitchen A
-

Katylou93
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Sarahsfoodblast
-

Japanese Pan Cake with Anko (Dorayaki)
Mogco Tokyo
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
-

Dr. Sharda Sharma
-

Savitha Ravi
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
-

Mrs Jarmeel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6362839





Comments (2)