Cup moi moi
Steps
- 1
Zaki daka wake ki wanke shi tas ki chire mishi datti ki dan jika kan
- 2
Ki dauko tattasanki da tarugu da albasa ki zuba kiyi balending
- 3
Ki samu gwangwanin peak ko na treecrown ki wankesu tas
- 4
Ki zuba maguna da gishiri da manjanki chikin blending dinki na wake ki gauraye su hadu waje daya
- 5
Saiki zuba mai kadan chikin gwangwaninki kina zuba nikakken wakenki kina sakawa atukunyarki mai ruwan zafi dake saman wuta ki rufe
- 6
Ki tabbata ya dahu saiki sauke ki zube ga plate
Similar Recipes
More Recipes
-

Vilde!:)
-

Mridula Srivastava
-

🥧 Old-School 90s Chicken Pot Pie
🎀 Her Kitchen Diary 🎀
-

Aishwarya Kitchen A
-

Honey Apple Curd Smoothie (Honey & Elaichi Infused Apple Lassi)
Krishna Dholakia
-

Heenaba jadeja
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Natalie Truscello
-

beccajjm
-

⚡Welderwoman⚡
-

Pawon Indo Bule
-

maryam Abdullahi
-

maryam Abdullahi
-

Hema Karia Tarwani
-

maryam Abdullahi
-

Orange pancakes#festive contest@nairobi west
Zulehya Rhox
-

maryam Abdullahi
-

maryam Abdullahi
-

maryam Abdullahi
-

maryam Abdullahi
-

Kate Wangari
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6396354








Comments