Tuwon madar

We called it tuwon madara in my place but some ppl called it alawar madara.
Tuwon madar
We called it tuwon madara in my place but some ppl called it alawar madara.
Steps
- 1
Asa ruwan a tukunya da sugar on low heat ya tafasa,in ya tafasa Adan kara kadan ruwan a barshi yayi 3mins
- 2
Sai ki samu roba mai tsafta kisa madaran ki a ciki
- 3
Ki sauke ruwan sugar din a hankali sai kina zubawa a ciki madaran kina tukawa a hankali har ki tuke shi.
- 4
A shafa mai a jikin Leda mai fadi sai ki zuba ki dadanna har ya baje yayi fadi Amman kar yayi fele fele dayawa.
- 5
Sai a yanka into shapes din da mutum yakeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pasta Sauce
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Hritik
-

Celery cauliflower cheese soup
Arronus
-

Mseto#festivecontestMombasa#Authormarathon
Shamim Hussein -

Sonika Gupta
-

Sweet scones #Festival Contest#Mombasa#
Kereto's Kitchen
-

Jyoti Kukreja
-

Aishatu Auwal
-

Rajbala Madaan -

Aishatu Auwal









Comments