Steps
- 1
Zaki xuba wake a turmi ki surfa hr sai dosar ta fita, sai ki xuba waken a ruba ki wanke shi tass kina tace wa har sai dosar ta fita....
- 2
Zaki wanke attaruhu d albasa ki xuba cikin waken kikai markade ai miki markade mai laushi...
- 3
Idan aka markada sai ki xuba man gyada kisa manja kadan kisa maggi da curry kisa onga jaa (stew) shi xaisa kyau ki juya xaki samu ruwa mai dumi ki xuba ishashshe ki juya amma kada kisa ruwan yadda kullin xai yi ruwa sosai...
- 4
Zaki daura tukunya a wuta kisa ruwa sai ki ringa kulla alalan a leda kina sawa a ruwan har sai kullin ya Kare sai ki rufe tukunyar kmar 20 minutes sai ki duba idan ya dahu sai ki sauke..
- 5
Zaki soya manja d albasa..ki daka yaki mai dadi sai aci d alalan
- 6
Zaki iya sawa alalanki dafaffan kwai ko kifi ko hanta ko alayyahu...
- 7
Sannan xaki Iya yin miyar kwai aci d alalan....
- 8
Naji dadi sa
- 9
@ful@rny"ss kitchen.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bakery Style Vanilla Pastry Beginner Friendly Recipe
Rumana Irfan
-

Ashley Smith
-

Sudha Agrawal
-

Mallika Ramshatriya
-

Instant Nylon Khaman - Gujarat Famous Breakfast
Daxa Parmar
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Wheat flour & Millet flour Thepla
Foram C. Virani
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Yashu Sehgal -

Meenat Kitchen
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Priti Malpani
-

Bhavna Rathod
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Pritam Mehta Kothari
-

Koya Matsuno
-

Gopikrishna Mitra
-

Navin Sinha















Comments