Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ki fere doya ki yayyanka ki tafasa da gishiri.

  2. 2

    Bayan ta dafu sai ki tsiyaye ruwan

  3. 3

    Sai ki basa kwai ki sa magi da gishiri.

  4. 4

    Sai ki dinga tsoma dayan cikin kwai ki soyawa.

  5. 5

    Haka za ki tayi har ki gama.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teema habeeb
teema habeeb @cook_14150092
on

Comments

Similar Recipes