Vegetable Soup
Steps
- 1
Dafarko na soya kayan miyana nasa maggi, garlic.
- 2
Sannan na zuba stock dina kadan, na yanka cabbege dina manya da carrot.
- 3
Amma carrot din tun farkon miyar na zuba sbd yanada tauri.
- 4
Da miyar tayi saina zuba swt Pepper da cabbege, zuwa 5mnts na sauke.
- 5
Anacin miyar da shinkafa, danbun shinkafa, taliya, couscous.
Similar Recipes
More Recipes
-

Instant Pot: Homemade Orange Curd 🍊
Þór Jórmundurssón
-

Brady Davis -

Maggie Conlon
-

Hema Wane
-

Hema Wane
-

Rita Talukdar Adak
-

Keshma Raichura
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6469856










Comments