Steps
- 1
Zaki wanke dankalinki ki dora ruwa a wuta ki zuba dankalin kibarshi saiya dahu.
- 2
Bayan dankalin ki ya dahu saiki saukeshi ki barshi ya huce, saiki yanka curry leaves naki tare da green chillies naki saiki ajiye gefe.
- 3
Zaki dora ruwa kadan a tukunya ki saka mai teaspoon idan ya tafasa saiki zuba semo naki, zaki yishi yayi wara wara karki barshi yazama kamar tuwo, saiki sauke ki marmasa dankalinki saiki zuba semo naki da wayancan kayan da kika yanka da Maggi da gishiri saiki cakudesu waje daya zaki murzashi kamar dan yatsa haka zakiyi harki gama saiki saka a mai mai zafi ki soya.
- 4
Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Rehana Wasim
-

Sarvat Hanif
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Sheykoh Keem -

Zahra Shaikh
-

Olawande
-

Chef Suad
-

Ayeesh
-

Julian Michelle
-

Julian Michelle
-

Julian Michelle














Comments (2)