Steps
- 1
Ki hada dry ingredients dinki a babbar container ki motse su sosai. Ki zuba ruwa ba mai yawa ba kina motsawa kar ki cika dayawa. Ki buga shi sosai ya yi tauri.
- 2
Ki nemi rolling board and pin kina dibar flour din ba mai yawa ba ki murza shi ya yi fadi sannan ya yi shara-shara. Sai ki saka reza ki tsaga can kasa. Ki dauko dayan gefen ki cusa shi a cikin hudar da kika yi din. Ki gyara shi sosai ya yi kyau.
- 3
Ki dora mai a pan mai fadi. Bayan ya yi zafi sai ki soya dublan din.
- 4
Ki dafa sugar da lemon tsami har sai ya tsinke amma kar ki bari ya kone. Ki ajje shi ya huce sannan ki sheka shi a cikin dublan din ko'ina ya samu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

skunkmonkey101
-

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Tanalei
-

Slow Cooker Brisket and Onions
Tanalei
-

Sharon Trizzah -

Jacqueline Monyani -

Simple birthday cake decoration
Princess Amrah
-

Carol Chebet
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6542746











Comments