Wake da shinkafa
Steps
- 1
Ki Dora ruwa ya tafasa ki zuba wake ki yanka albasa akai yanasaka saurin dahuwar wake ki rufe yayi fin rabin dahuwa saiki tace.ki Dora ruwan shikafa idan ya tafasa ki zuba shinkafar ki idan ta tafaso saiki juye wakennan aciki da maggi ki juyasu ki rufe,karki cika ruwa saboda ta tsotse ruwan jikinta ki rage wuta su dahu sai a kwashe
- 2
Aci da salad,cucumber,carrot,qwai,albasa da manja da yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Princess Amrah
-

Amaka Udekwe -

Fried Plantain and Scrambled Eggs
Olly Njemz -

Princess Amrah
-

Glory Ikeke -

Booby O -

Mrs baba
-

Adaobi Okeke
-

Ammaz Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6561597








Comments