Miyan kuka
Steps
- 1
Farko zaki gyara kayanmiyanki ki daka sai ki zuba manja a tukunya kidansa albasa sai ki zuba kayan miyan yadan soyu kadan sai ki zuba ruwa sanan kizuba maggi da gishiri bayanan saiki zuba stockfish da crayfish harda tafashashen namanki
- 2
Saikisa daddawa kirufe kibarshi ya tafaso ya dahu in kikaga alaman ya dahu saboda ruwan zai dan rage yawa saiki kwashe namanki daga ruwan sanan kikawo kuka sai ki kada inyabaki kaurinda kikeso saiki maida namanki miyan kibarshi yadan tausa saiki sauke
- 3
Ana iya cinshi da tuwan masara, semo, shinkafa da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Chef Aiden
-

Pragati Hakim
-

Namrata sarmah
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Mrs baba
-

Glory Ikeke -

Booby O -

Mrs baba
-

Adaobi Okeke
-

Nanu A
-

Mrs baba
-

Princess Amrah
-

Quick Frying Pan Japanese Curry
Mogco Tokyo
-

Nd Beau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6561857




Comments