Steps
- 1
Zaki samu soya beans ki gyara sai ki wanke ki nika
- 2
Gashi na nika sai kisa palm oil kadan aciki saboda ya tsinke
- 3
Sai ki tace da abin tata kisa ruwan apot sai kisa akan wuta
- 4
Zaki wanke tarugu,tattasai da onion sai kiyi bleeding zaki zuba tsami aciki
- 5
Gashi ruwan ya fara tausa sai ki dauki ruwan kayan miya kina sawa kadan kadan har ya gama hadewa
- 6
Idan kikaga awaran yayi haka toh sai ki samu roba kisa abin tata ki kwashe aciki
- 7
Inkin gama kwashewa sai ki daure kaman haka
- 8
In ruwan ya tsane sai ki bude ki yanka shape din da kikeso
- 9
Zaki samu Maggie da salt ki hada guri daya sai zuba acikin awara
- 10
Sai kisa oil a pan inyayi zafi sai ki soya
Similar Recipes
More Recipes
-

Mango Jam/ Natural Raw Mango Jam for This Summer ☀️
Navnita Jaiswal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Sophiee
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Winny Edward -

Chef Fasma
-

Princess Amrah
-

Chef Fasma
-

Chef Fasma
-

Swati Bhargava06@gmail.com -

Chef Fasma
-

Meenat Kitchen
-

Chef Fasma
-

Chikodi amadi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6569505


















Comments