Steps
- 1
Temperature-Idan oven din ya fiye zafi fiye da temperature din da aka tanada dan gasa cake,to lallai cake zai tsage daga saman sakamakon zafi da yayi masa yawa.
- 2
Oven-Idan ya kasance oven din ba electric bane,mai aiki da gas ne irin wanda flame ce ke fita to gaskiya tafi dai dai ga gaahin kifi,nama ko kaza amma idan aka saka cake ko makamancin kayan flour za'a samu disappointments, hakan zai sa ya kone kuma ya tsage ta saman.
- 3
Leavener-Ana nufin raising agent baking powder ko baking soda,idan sukayi yawa a kwabin cake idan akazo gashi to za'a ga cake yana tsagewa daga samansa dan yana tashi sosai saboda raising agent yayi yawa.
- 4
Baking pans-Idan ya kasance gwangwanayen gasa cake din sunyi kadan idan ana gashin sai cake din ya cikasu har ya fashe dan kokarin samun hanyar da zai tashi,ko ya kasance gwangwanin cake din ba'a saka shi dai dai ba a cikin oven din.
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

halima shehu amuma -

Whipped cream frosted chocolate cake
Chef Fasma
-

Zahal_treats
-

Homemade vanilla ice cream#author marathon
Fatimah Abdullahi
-

Chef Fasma
-

Ummie Kitchen
-

halima shehu amuma -

Layla (lulu)
-

Chef Fasma
-

Pure Unsweetened Coconut drink
Zahal_treats









Comments (5)