Tuwon shinkafa miyar kuka
Steps
- 1
Zaki samu shinkafarki ki jikata like 10mnt saiki dora ruwa a tukunya idan yay zafi saiki zuba shinfarki kita duba bawa har sai ta dahu tafi normal rice dahuwa
- 2
Idan ta nuna sai ki tuka tuwonki ki samu bowl ki shafa oil kadan a ciki ki zuba tuwon ni nayi amfani sa serving spoon ne da normal spoon wajan fidda heart sharp dina
- 3
Miyar kuka xaki samu naman rago ki wanke sa tas sai ki zuba a tukunya ki zuba kayan spices dinki da plam oil naki idan ya fara dan hade jikinsa sai ki zuba kayan miyanki idan sun dan soyi sai ki tsaida ruwa idan naman cikin miyar ja nuna sai ki kada miyarki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Vermicelli kheer(Shevaya kheer)
Hema Wane
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Rajasthani thali ---daal bati churmo.....❤️
Nikita Dakaliya
-

Jhansi
-

Ricardo
-

Soft Golden Butternut Pancakes (Crepe Style)
Love At First Bite
-

Oat Fiber Toast (no carb microwave bread)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

Paneer potato stuffed breadrolls
Mousumi Bhattacharjee -

Ayyush_hadejia
-

Chef Uwani.
-

Uncle Yumm
-

Chef Fasma
-

Chef Fasma
-

Monika Bajaj
-

shalimba
-

Valarie Muthoni
-

sapeena's cuisine




Comments