Jelop din Dambu
Steps
- 1
Zaki gyara shinkafa ki kai ayi miki barzo(Niko amma kada a nike ayo shi da gurori)
- 2
Idan an barzo saiki wanke ki rufe ya tsane
- 3
Idan ya tsane saiki saka ruwa a tukunya kisa nadambaci idan bakida abin dambu zaki iya jicce ruwa a kasan tukunya sai kisa barzon shinkafar ki rufe
- 4
Idan kin rufe kikasa wuta saiki rufe zaiyita suraci idan kika ji yana kamshin shinkafar suraci saiki diba ki gani in ya fara yi idan ya fara yin saiki kwashe a wani wajen
- 5
Zaki yanka alayahu ki wanke ki jajjaga tattasai da tarugu ki yanka albasa sai ki zubasu akan dambun da kika kwashe ki saka magi da dan gishiri kadan ki saka curry ki motsa ki Dan yayyafa ruwa ki maisuwa a tukunya ya isa dahuwa
- 6
Idan yayi saiki soya mai da albasa ki saka sai ci. Aci lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

rukayya habib
-

mariya Mukhtar shehu -

summerplace
-

summerplace
-

mariya Mukhtar shehu -

Home_of_taste
-

mariya Mukhtar shehu -

summerplace
-

Home_of_taste








Comments