Indomi mai nama

Badia mrs bbshehu @cook_14475812
Cooking Instructions
- 1
Ki samu namanki mai kyau tsoka b kashiba, kiyankashi kanana ki soyashi se kidauko tarugunki d albasa ki jajjaga. Sekisoyaso kidauko namanki d kika soya ki zuba ciki.
- 2
Idan kinga sunyi seki sa ruwa daidai yadda kikeso indan kinason indomi tayi ruwa ko dadai kikesonta. Shikenan kingam😋😋😶
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6656201
Comments