Miyar alayyahu da kaza
Steps
- 1
Dafarko ki yanka kaza ki Dora a wuta kisa albasa da spices da maggi sai gishiri idan ta dahu ki sauke ki soya ta.
- 2
Sanann ki gyara attarugu da tattasai da albasa ki jajjaga, sannan ki gyara alayyahu ki yanka,kisa masa albasa.
- 3
Ki dauko jajjagenki kisa a tukunyar kisa manja ki soya kina iya sa man kuli amma ba dole bane sai idan kinaso ki soya su su soyu,sanann kisa maggi da gishiri da spices.
- 4
Sannan kisa soyayyen naman Kazan ki ki rufe na minti 5 yayi saiki sauke. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Lukáš
-

Ankita Kapil Varshney
-

Oats Cookies with Banana and Nuts
Saurav Pradhan
-

Sonya Bankester
-

Durreshahwar Khan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Deepa Rupani
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Tumpa dutta
-

Meenat Kitchen
-

Anupama Chaudhary
-

Kalpana mondal
-

manisha kamra
-

Crumbed Chicken #Author's Marathon
Ruby Verma
-

Sresht gulati
-

Asmau Umar
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Diya Sarkar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6658537





Comments