Tuwon shinkafa miyar busasshen kubewa
Steps
- 1
Da farko zaki wanke shinkafar ki ki jiqata. Bayan kaman awa days sai ki zubar da ruwan ciki ki zuba tafasasshen ruwa ki rife. In ta dahu sai ki tuqa ki kwashe a leda.
- 2
Zaki soya kayan miyar ki da manja. Sai ki zuba ruwa,kisa dakakken kayan qanshi da daddawa ki rufe. Ki bari ya dahu sosai sai ki kada busasshiyar kubewar. A kasa zaki qarasa kadata.
Similar Recipes
More Recipes
-

nunzdy
-

Mad Cook
-

Alka Bhandari
-

Protein Rich Moong Dal Waffle - Dahi Wada (Waffle - Dahi Wada - No Fry)
Bina Samir Telivala
-

Phil
-

Cluelesskitty
-

Chicken and Vegetables Creamy Pasta Salad
Amazing Foodies
-

Madhumita Bishnu
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Versha Tuteja
-

Lavender
-

Sarika Narang
-

Spruha Bari
-

Shifali Gupta
-

teema habeeb
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Devashish Sutradhar
-

Rosy Sethi
-

Amierah S-Man
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6685581









Comments