Steps
- 1
Zaki wanke waken awarar ki Gyara da kyau ki kai markade
- 2
Idan aka markado saiki tace ki saka a tukunya
- 3
Ki daura a wuta idan ya tafaso(ya boro)saiki saka ruwan yamin ko alif ko ruwan tsamiya
- 4
Haka zakiyi har saiya hade madar ta cire yayi gumba
- 5
Saiki kwashe ki saka a buhu ko mataci ruwan su fita
- 6
Saiki yayyanka ki jika ruwan magi kisa a awarar
- 7
Saiki aza mai a wuta idan yayi zafi saiki soya awarar
- 8
Saiki jajjaga tattasai da tarugu da albasa kuma ki yayyanka albasa
- 9
Kisa mai a tukunya ki saka jajjagen kisa magi
- 10
Saiki sa sauce din akan awarar
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Meenat Kitchen
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Living Without A Gallbladder
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Whosayna’s Garlic Steak and Stir Fried Veggies
Husseina Nazir
-

Faithluv -

Navinder Kaur
-

Faithluv -

stella
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6701870










Comments