Jallop Farfelle pasta
Steps
- 1
A wanke attaruhu(scott bonnet) tomatoes, sai a markada su. Sai a yanka lawashi (green onions) a wanke shima a ajje gefe sai a yanka carrot da green beans sai a auna 2 cups a wanke a ajje, sai a yanka albasa (onions) a ajje a gefe. Sai a wanke smoked fish (bushasshen kifi) da ruwan zafi a cire kaya a ajje shima.
- 2
Bayan duk an gama hada kayan hadin sai a dora tukuya a zuba mai tare da butter a varsu suyi zafi, sai a zuba albasa a juya a barta na minti 3 sai a zuba kayan miya a cigaba da juya, bayan Sun soyu sai a zuva smoked fish din asa lawashi da kayan kamshi (black pepper,turmeric)dana dandano.
- 3
Sai a Zuba ruwa a rufe a barshi ya tafasa a jefa Bay leave sai a zuba pasta din a rufe a barta na tsawon minti 40 sai a bude asa veggies din a a barsu na minti 7 sai asa soy sauce a karshe bayan minti 2 a sauke sai a zuba aci.
- 4
Note. Farfelle pasta tana da dan tauri tana shan ruwa sosai idan bata yi laushi ba za'a iya kara ruwa. Sannnan butter tana sawa abu yayi shining.
Similar Recipes
More Recipes
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

Boca de Fogo
-

Garlic Parmesean Scalloped Potatoes
Brandy T.
-

Chile’s Relleno’s and Ranchero Sauce
summerplace
-

Misty Bass
-

Microwave Peanut Butter cookie
icancervive10
-

Husnerh Abubakar
-

Meenat Kitchen
-

Zahal_treats
-

Minakshi Singh
-

Zahal_treats
-

Meenat Kitchen
-

Zahal_treats
-

HallieGeeCooks
-

Vanilla,chocolate,condensed milk popcorns 🍿
khayrees Tasty bites










Comments