Steps
- 1
Ki jika shinkafarki kamar 2cups tayi kamar awa5 sai ki dafa kamar 1/4 cup ki barta ta dan huce
- 2
Sai ki wanke wanda kika jika ki hada da dafaffiyar sai ki nika in an niko sai ki sa yeast kamar 1tspn ki juya sosai sai ki rufe ki barshi ya tashi
- 3
Idan ya tashi sai ki sa baking powder kamar1/2tspn da gishiri kadan da sugar yadda kikeso in yayi kauri kina iya kara ruwa kadan sai ki samu non stick pan dinki kiyi brushing da mai sai ki zuba kullin yanda zai zagaye pan din sai ki rufe amma kar ki cika wuta idan yayi kina iya juya daya side din ko ki barshi haka.Ana iya ci da miya ko peppersoup
Similar Recipes
More Recipes
-

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Soft Pancakes for a Slow Morning 🥞
AllDay Meal
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Disha D'Souza
-

Smita Agarwal
-

Harriet Kisali
-

Eggless chocochips & honey cookies
phidilliah Njoya
-

Rosy Sethi
-

Slyvin Opara Sylvester
-

manoj kumar behera -

Granny -

RAKESH KUMAR
-

Sabrina Yasmin











Comments