Steps
- 1
Ki gyara gyada ki Dora a saman wuta ta fara dahuwa sannan, idan ta dahu ki sauke, sannan ki samu cuscus ki zuba masa maggi salt da ki jajjaga attarugu ki zuba ki kankare carrots ki yanka ki zuba gyadar nan da kina dafa, sannan ki zuba a steamer kiyi steaming dinsa na 10 minutes yayi.
- 2
Sannan ki fere plantain ki soya ki tafasa potatoes kisa Dan jajage ki soya sama sama ki zuba shi sai maggi da salt.
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Meenat Kitchen
-

Dinky -

Valarie Muthoni
-

shweta -

Shayla Saleem -

Mittal Bhavesh Parmar
-

Monika Mona -

Neelam kathuria -

Moringa with g/nut (miyan zogale)
Amierah S-Man
-

Jayshree Patnaik
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6747429














Comments