Pepper Meat
Steps
- 1
A wanke naman sosai,a zuba a tukunya a yanka albasa,asaka kayan kanshi da maggie,black pepper,bay leave, a rufe a barshi ya dahu,kar a barshi yayi luguf
- 2
A tsame naman,a jiyeshi a tace ruwan naman shima a ajiyeshi a gefe
- 3
A samu pan a zuba mai a soya naman sama sama,in yayi a kwashe
- 4
A dauko tukunya a zuba mai kadan,azuba yankakkiyar albasa,da jajjageggen attaruhu,tafarnuwa,citta danya a gurzata,a soyasu sama sama,a saka soy sauce da chili sauce a Jujjuya,sai a zuba ruwan naman da aka tace,asaka kayan kanshi,asaka maggie,a rufe a barshi ya tafasa har sai ruwan yayi kauri sai a juye naman a ciki a jujjuya su a zuba koran tattasai a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook With Namrata Jamun Fusion
Namrata sarmah
-

Moong Dal Ki Sabji Healthy Bhi Tasty Bhi
Shobha Rathod
-

Sudipa Gope
-

Moong Dal Tadka (Split Green Gram Lentil Curry)
Bethica Das
-

Seema Sharma
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

J.A.B.
-

Cajun shrimp and sausage alfredo
Nikki Cagle
-

lyannev1991
-

jason williams
-

Bmoorefood🧁
-

Pooja M. Pandit
-

Jenamani Pratap Kumar Mohapatra -

Grace Aholo
-

Vic Gardner
-

Jackline Anyango
-

Strawberry Chocolate Chips Cake
Akum Raj Jamir
-

Aanchal Charaya -

Akum Raj Jamir
-

The- Scrumptious Palace
-

@Rahma Barde





Comments