Chips wit plantain and egg

Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    First of all na fere Irish dina na yanka kanana sai na tsane shi a collender

  2. 2

    Sai na kawo Irish dina na saka salt kadan da maggi kadan na juya

  3. 3

    Sai na zuba cokin hot oil har ya soyu na kwashe har oil din ya tsane

  4. 4

    Sai na aza oil dina bisa wuta

  5. 5

    Sai na kawo plantain dina da already na gyara shi na zuba salt kadan na zuba cikin oil har yy golden brown na fitar

  6. 6

    Sai na kawo eggs dina na fasa ciki bowl na zuba maggi,chop onion,chop tomato and greated pepper sai na juya sosai

  7. 7

    Sai na kawo frying pan na zuba oil har yy zafi na zuba egg din ciki har ya soyu.done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
on
Kano
am a,married women and I have 1 doughter
Read more

Comments

Similar Recipes