Steps
- 1
A surfa gero a wanke shi sai a jika,a debi wani aciki ba dayawa sosai ba sai a dafa yayi laushi,a markada wanda aka jika din sai a dauko wannan dafaffen a juye aciki a gauraya su a rufe shi tight har ya tashi.
- 2
Idan ya tashi sai a zuba kanwa kadan,salt kadan,sugar kadan,baking powder kadan sai a gauraya,a daura kaskon masa a wuta a dan diga mai idan yayi zafi sai ana diban kullin ana zubawa aciki,idan yayi a juya dayan gefen.
- 3
Note: Ban saka yeast ba aciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Chef Aiden
-

Pragati Hakim
-

Namrata sarmah
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Garima Choudhary -

Monika Sukhija
-

Pooja mehta
-

Hindus kitchen
-

suman batra -

pinky rajpal
-

anu gaba
-

deepa
-

khayrees Tasty bites
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7074649









Comments (2)