Steps
- 1
Step1 da farko zaki wanke tukunyarki ki zuba ruwa idan ya tafasa sai ki parboiling na makaroni naki sai ki tace shi a kwando
- 2
Sai ki gyara taruhunki ki greting sai ki gyara albasarki sai ki dauko tukunyarki sai ki kunna wuta ki saka mai idan yayi zafi sai ki saka attaruhunki ki soya sai ki kawo ruwa kadan kisa
- 3
Sai ki bari ya dan tafasa sai kisa albasa da curry da tafarnuwarki da maggi da salt ki juya zakiga yayi kauri ruwan sai ki bude kifin gwangwaninki ki juye ki farfasa shi a ciki
- 4
Sai ki dauko carrot dinki da peas dama kin tafasa su da baking powder kin tsane su sai ki zuba su a ciki suma ki juya sai ki kawo makaroninki ki juye ki juya ya hadu da kayan nn sosai sai ki rage wutar shi ke nn idan yayi sai ki sauke
- 5
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Nutan Shah
-

Deepti Johri
-

Ankita Kapil Varshney
-

Padmini Venkatesan
-

High-Protein Garlic Chicken Fried Rice Recipe
Chef Jasbir
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

ZMA
-

Mandy Robinson -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

MetalMari
-

vhmlaw -

sumaiya shehu (miemie) -

Haleema babaye
-

sandhya kumar
-

Mulunga Alukwe
-

Bashariya abubakar -

Brinda Garach
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Radhika Joshi
-

Haleema babaye
-

Aishwarya Kitchen A









Comments