Spaghetti with cabbage and tomatoes sauce

Steps
- 1
Zaki jajjaga attarugun ki,ki yanka a albasan ki, cabbage din ki da tumatur duk kin ajiye ko wanne daban.
- 2
Da farko Zaki Dora tukunyan ki a wuta ki rufe da ruwa dai-dai bukata.
- 3
Idan ya tafasa sai ki kawo spaghetti naki ki karya dai dai yadda kike so,sai ki zuba ki Dan juya sabida gudun dunkulewa.Sai ki rufe ki barshi yayita tafasa.
- 4
Zaki duba bayan Dan lokaci kiga ko ya nuna.Ya danganta da irin taliyar da Kuma yawan wutan da kika sa.
- 5
Idan ya nuna sai ki tsiyaye ki juye a food flakes.
- 6
Yadda zakiyi sauce din ki kuwa Zaki Dora empty tukunyan ki a wuta sai ki kawo man gyada ki zuba dai-dai bukata,sai ki kawo albasa kisa ki soya.
- 7
Da farko Zaki dau jajjagaggen attarugun ki ki zuba cikin Mai kina soyawa,idan ya dauko soyuwa sai ki zuba albasan ki kici gaba da soyawa.Idan ya soyu sai ki kawo ruwa kadan ki zuba,sannan ki kawo kayan dandanonki ki zuba.(A irin wannan girkin nafi aiki da dandano masu hasken kala dan banaso miyata tayi duhu.Nakanyi amfani da irin su ongo,royco,knorr,e.t.c)
- 8
Idan kinsa kayan dandanoki sai ki Dan rufe na minti biyu zuwa uku,sai ki bude ki juya sannan sai ki kawo yankakken cabbage dinki ki zuba sai ki Dan jujjuya tsawon minti daya sannan ki kawo yankakken tumaturinki ki zuba.
- 9
Zaki barshi ya kara koda minti daya zuwa biyu sannan ki sauke.Shikenan cabbage and tomatoes sauce naki ha hadu.
- 10
NOTE:idan kin tashiyin sauce dinki zakiyi a wuta kadan ne,kada ki cika wuta. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

StephieCanCook
-

Cheesy Garlicky Potatoes Au Gratin, my way
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Dan Flynn
-

Niki Freeman
-

Chicken pot pie (for two pies)
Natalie Truscello
-

PlainAddieJane
-

jason williams
-

tonia Culinary
-

Makke ki roti sarso ka saag tacos
Kanwaljeet Chhabra
-

Shashi Gupta
-

Groundnut soup and cassava swallow
Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Kanwaljeet Chhabra
-

Ms Jones
-

Dan Flynn







Comments