Fried rice with fried chicken

My favorite fried rice.my hubby love it so much..
Fried rice with fried chicken
My favorite fried rice.my hubby love it so much..
Steps
- 1
Da farko na tafasa naman kaxa da kayan kamshi da seasoning da albasa..da ya dahu sai na soya nq ajiye gefe..
- 2
Sai na kankare carrot na yanka na yanka green beans.na wanke na ajiye.
- 3
Sai na wanke shinkafa na tsani ta a kwando,sai na zuba mai a tunkunya na fara soya shinkafar har ta fara brown sai na zuba curry na zuba seasoing,da kayan kamshi sai na sa ruwan zafi yanda zai dafata na rufe.da ya kusan dahuwa sai na zuba carrot green beans da Albasa.na bare yayi steaming.fried rice is ready sai serving..
- 4
Nayi garnshing da slice cucumber da cabbage..I love the taste.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

skunkmonkey101
-

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

2choi
-

B Rojas
-

Anas isah -

Mamisyeldu Kitchen
-

Ummee makarfee
-

2choi
-

Zainab Abdullahi
-

Rukmani S Bala
-

Maryerm khamis -

Azzahra's Kitchen
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Ummee makarfee










Comments