Alalen leda (dafadika)

Alalen leda (dafadika)
Steps
- 1
Zaki sami roba ki jika wakenki,idan ya jiqu seki murje shi ki wanke duk dusar ta fita, idan kina da blender zaki iya zuba waken a blender ki zuba ruwa da yawa seki kunna blender a slow duk bayan waken ze fita seki wankeshi tas ki sami roba ko qaramin bokiti ki zuba waken a ciki.
- 2
Ki wanke attarugunki, tattasai da albasa ki zuba a kan waken seki kai markade ko ki niqa a blender da laushi sosai.
- 3
Seki bare maggi curry da gishiri ki zuba a kan markadenki, ki kawo tafarnuwa ki zuba, ki zuba manja ko man kuli duk wanda kike so, ki kawo gyararren alayyahunki da kika wanke kika yanka ki zuba, ki zuba yankakken lawashinki seki juya.
- 4
Ki kawo creyfish ki zuba, idan kuma sukumbiya ne sekin wankeshi da lemon tsami saboda qarni kin tafasa da kayan qamshi sannan seki gyara ki ciccire kayar sannan ki zuba akan hadin alalen, kar kullun ya cika kauri (zaki iya qara ruwan dumi) kar kuma yayi ruwa, kiyishi daidai
- 5
Seki kawo leda ki riqa qulla qullin har ki gama, a qarshe zaki sami qulli 6. Ki dora tukunya a wuta ki zuba ruwa kadan, idan ya tafasa seki zuba alalen ki rufe, ki tabbatar ya rufu sosai.
- 6
Ki barshi ya dahu, yadda zaki gane ya dahu shine idan alalen ya bar jikin ledar to ya dahu, seki sauke shikenan ya dahu, se ki ci da yaji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

kurokumabonbon
-

Brandy T.
-

Kema Nicole
-

Kadisweet
-

Blood Orange Mojito for Grammy
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Yar Mama
-

Baking Lover
-

Aishatu Jami'u✨
-

shaista -

shaista -

Mrs Agmohd008.
-

Mrs Agmohd008.
-

Sunita Chakrabarty
-

Mahreen Rauf
-

Cindy C.R.



Comments