Taliyar Hausa (Taliyar fulawa)
Steps
- 1
Ki samu roban ki Mai tsafta sai ki zuba falawa Sai ki zuba ruwa ki juya shi Sosai har ya hade jikin shi.kamar Kwabin chin_ chin
- 2
Sai ki samu injin din murza Taliya, sai ki yanko Dan madai daici ki Fara Murza shi ta wurin da zai sa shi yayi smooth, Bayan yayi smooth jikin shi Sai ki maida shi wurin ainihin Inda sai fito maki da Taliyar. Shikenan Sai ki baza shi a tray ko igiyan shanya Mai tsafta har ta bushe 😍🤗
- 3
Kar a manta a rinka yi ana Barbara falawa wajan murji Dan kar ta mane. Ana iya cinta da Stew, maiyar jajjage😀 Ko kuma a yi jellof din ta.😍
- 4
Sannan wurin dahuwan ta ba a cika mata ruwa kaman Sauran Taliyar, Dan bata da wayan dahuwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Ryan
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Alecia Davidson
-

tonia Culinary
-

Glazed buttered icing cup cake
Princess Amrah
-

Noor_confectionary
-

Rabi'atu Kabir Yakubu
-

yemmyrussy
-

Crock Pot Girl 🤡
-

yemmyrussy
-

Sarah's cake&more
















Comments