Tuwon shinkafa da miyar alayyahu da gyada
Steps
- 1
Ki gyara shinkafan tuwo ki jika tun safe
- 2
Da yamma ki wanke ta kizuba a tukunya kisa ruwa ki barshi ya nuna luguf sai kisa semovita ki tuke tuwon ki
- 3
Ki rufe ki rage wuta ki barshi ya sulala zuwa 10minutes sai ki kwashe a leda ko kisa shape bowl din da kike so
- 4
Ki zuba manja a tukunya ki yanka albasa da yawa ki zuba ki yanka tumatir ki zuba
- 5
Sai kisa jajjagen attaruhu da tattasai kisa spices da seasonings ki soya amma karta soyu
- 6
Sai ki dama gyada da ruwa ki zuba ki rage wuta gyadan ta nuna sannan kisa naman
- 7
Sai ki yanka alayyahu ki wanke ki zuba ki bashi 5minutes yayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Vid'zz Batra
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Ila Palan
-

Itohs Vera
-

Raghini Phad
-

Shruti Dhawan
-

Maggie Karis
-

Itohs Vera
-

Thuthiya or pakar Achar (pickle)
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7488009












Comments