My home made shawarma

teemah
teemah @cook_14285809
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

4 servings

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki dauko chicken breast dinki ki wanke kiyanka qana na sai kidora akan huta kixuba thyme curry Maggi ginger sai ki juya kada kisa wuta dayawa sabida kada y qone sai ki dinga jutawa ahankali xai fito d ruwan jikin shi sai ki cigaba ahaka har ruwan y qone

  2. 2

    Xaki samu kwananki mai kyau sai kixuba bama da ketchup aciki saiki juya saiki dauko cabbage dinki kiyanka qanana sai ki dauko flat bread dinki kixuba wannan hadin bama din na sai ki dauko cabbage dinkinkixuba sai ki xuba namanki kidauko sausage dinki dama already kin soyashi saiki Dora akai saiki rolling dinta kisamu white paper kinadeta sai kisa a oven tayi kaman 5-10 minute daganan Kuma saikiyi serving dinku sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teemah
teemah @cook_14285809
on
Kano
chicken shawarma
Read more

Comments

Similar Recipes