White fried rice with peppr chicken

Steps
- 1
Da farko zaki yanka kayan greens dinki kanana-kanana idan ki yanka sai ki dora ruwa Atukunya idan ya tafasa sai ki zuba shinkafa idan ta yi laushi ta soma da huwa sae ki tace ki wanke kayan greens dinki ki zuba a cikin tukunya da ki kasa ruwan zafi dae dae dafa shinkafarki sae ki juye shinkafar akae ki motsa idan ta dahu ki sauke white rice tayi
- 2
Pepper chinken xaki wanke kaza ki zuba a tukunya ki yanka albasa da kayan dandano ki jajjaga tafarnuwa idan ta dahu sai ki soya a mai.
- 3
Ki jajjaga attaruhu da tumatir da albasa sai kisa mai a wuta ki soya sama sama sannan kisa kaza aciki kisa kayan dandano ki barshi ya danyi mintina ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Bukharicooking vlogs
-

Swati Sheth
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Kulsoom Bukhari
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

zuzu_cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bmoorefood🧁
-

Meenat Kitchen
-

Maman Khalid
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Chinese fried rice and roasted spicy cauliflower with turmeric🍷
Firdausy Salees
-

xahra_umar
-

xahra_umar
-

xahra_umar
-

xahra_umar
-

Samantha Canfield
-

chinmaya kumar khatua







Comments