Garau garau /wake da shinkafa

Abincin danafi so Kano state #garaugaraucontest
Garau garau /wake da shinkafa
Abincin danafi so Kano state #garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko xaki gyara wakenki ki tsinceshi ki wanke kixubashi a tukunya kisa ruwa ki dafa idan yayi laushi saiki tace ki ajiye
- 2
Saiki wanke shinkafarki itama kidora ruwa kidafata idan ta dakko dahuwa saiki samata turmeric idan tadahu ki tace kimaidata ta turara sannan ki sauke
- 3
Ki dakko attarugunki ki gyarashi ki jajjaga kiyanka albasarki a tsaye sannan kigyara tumatur kicire ruwan ciki shima kimai yankan tsaye saiki dora mai a wuta kixuba jajjagen attarugunki kidan siyashi sama sama sannan kixuba yankakkun tumatur da albasanki saikisaka maggi da kayan qamshi ki juya kibarshi ya soyi na minti 5 saiki sauke
- 4
Saiki dakko ganyen salad dinki kigyarashi ki yanka ki wanke sannan ki yanka albasa da tumatur ki yanka dafaffen kwanki kiyanka cocomba itama sannan kixuba a faranti
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Poha Kheer or Chirer Amrita Bhog
Kumkum Chatterjee
-

Maeli -

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Sertou's Kitchen
-

Amazing mango lassi wit fudge cream turbulence (created recipe)
Gimbiya's Flavour
-

jamila Muhammad -

Chef gbemilola
-

Veena Bansal
-

Malabi Rose flavoured Muskmelon Milk Pudding
Tanushree Jha
-

White rice with pepper chicken vegetable sauce
Chef gbemilola
-

Sananda Bhattacharyya
-

Chef gbemilola
-

Sharayu Tadkal Yawalkar












Comments (2)