Lemun zobo

Wannan lenum nada matukar anfani ajikin Dan Adam ga kuma idan ka sameshi a wannan lokacin zafin hmmmm ba a magana
Lemun zobo
Wannan lenum nada matukar anfani ajikin Dan Adam ga kuma idan ka sameshi a wannan lokacin zafin hmmmm ba a magana
Steps
- 1
Za farko zaki wanke zobonki maikyau.
- 2
Sai ki zuba a tukunya.
- 3
Ki daka cittanki ki zuba akai.
- 4
Sai ki zuba kananfarinki.sai ki zuba ruwa akai ki dafa.
- 5
Sai ki sauke ki tace..
- 6
Idan ya huce sai ki zuba sukari ki da flabor. Idan yayi tsami zaki iya saka kanwa
- 7
Sai kisa a firiji idan yayi sanyi. Asha lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Palak Paneer Paratha (Cottage cheese stuffed Spinach Flatbread)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jhansi
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Shilpa Shah
-

Ameya Bhat
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Chili Cheese Dog Bubble Up Casserole
Christina
-

Mrs. Griffin
-

So Yummy
-

Meatloaf That’s Actually Delicious 🤤
Mrs. Griffin
-

Julie T.
-

Layla (lulu)
-

Princess Amrah
-

Lucy Muliro,lucymuliro8@gmail
-

Eeman's Kitchen
-

Tee's Kitchen
-

Katoori creamy fruit chaat #CookpadFruits
Saadia Ehtasham
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Hallychops Gombe









Comments