Steps
- 1
Dafarko zaki fereye dankalinki.kizubashi a tukunya da gishiri da curry.ya dahu
- 2
Bayan yadahu sai ki tace ki ajiyeshi ya huce.
- 3
Saiki jajjaga attaru ki yayyanka albasa da tattasai
- 4
Sai ki samu wani kwanan ki zuba dankali kisa attahu da albasa da tattasaii.da maggi da seasoning
- 5
Saiki fara dan dakashi da muciya har sai ya daku ahnkali
- 6
Daganan sai ki dauko wanan daffan kwan naki kina biban hadin dankalin kina mamman nawa ajikin kwan.kina mul mulawa kamar zaki yam ball.
- 7
Haka zakiyi tayi har kigama
- 8
Bayan kingama sai ki fasa kwai kisashi aciki.
- 9
Bayan ki sashi akwai sai ki sashi acikin bushashshan biredinki ki juya
- 10
Bayn kin gama
- 11
Sai daura mai akn wuta yayi zafi sai ki soyashi shknan
- 12
Bayn kingama suyar sau kibarshi yadan huce saiku sa a plate.
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Tricolour Paneer & Veggie Bread Pockets 🧡🤍💚
Rosalyn John
-

Vermicelli(Seviyan)veg pancake
Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Deepa Rupani
-

Masinde6473
-

China grass tri color agar agar pudding for independence day
Karuna Naveen Chandwani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Zafrani Shimoier Payesh (Saffron Vermicelli Kheer)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Sangita Vyas
-

Shilpa Shah
-

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

Tina Louise Silance
-

Tina Louise Silance
-

Avni Arora -

Hiroko Liston
-

Mercie Mshai
-

BUDAS_KITCHEN
-

BUDAS_KITCHEN
-

Carnice Dianne
-

Mukimo n Chicken Curry#authors marathon
Navinder Kaur
-

Amisha Chheda














Comments