Ceebu Jen (Senegalese Recipe)

Ceebu Jen (Senegalese Recipe)
Steps
- 1
Zaa iya amfani da shinkafa Kala biyu, idan parboiled rice ce a jika ta a ruwan zafi tsahon awa 1. Ta tuwo bata bukatar a jika sai dai kawai a wanke.
- 2
A yanka cabbage kamar gida hudu ko shida yadda bazai watse ba, a gyara carrot ba sai an yanka shi, garden egg shima a yanka shi hudu, sai albasa guda gudan ta. Idan da cassava zaayi a bare ta a yanka manya ko doya ko dankali shima a bare shi a gudan sa.
- 3
A sami yakuwa a tsinke ta a hade ta da zare da allura yadda baza ta wargatse ba.
- 4
Ayi marinating kifi amma ayi amfani da kifi mai kwari yadda bazai dagargaje ba sai a saka a mai a soya.
- 5
Zaayi amfani da man da aka soya kifin a cikin girkin, sai a zuma tomato paste dinnan a ciki a soya shi a tsaida ruwa a zuba spices da kayan dandano.
- 6
Idan ruwan girki ya tafasa anji sai akawo vegetables din da aka gyara su carrot,cabbage, black garden egg, yakuwa, guda gudan albasa da Attaruhu, doya ko rogo ko dankali da tsamiya duk a zuba su su dahu a zuba soyyayen kifin shima idan sun dahu sai a kwashe su gaba daya.
- 7
Ruwan da aka gama dahuwan vegetables din sai a zuba shinkafa a ciki ta dahu itama sai a kwashe.
- 8
A zuba shinkafa sai akawo vegetables din kowanne a dora akan shinkafar a yanka lemon a saka a gefe.
- 9
Idan zaa ci a a matsa attahurn da lemon din.
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Sharon Ellis
-

Kels Ro
-

StephieCanCook
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Sadhana Mohindra
-

Santy Coy
-

Momyn Areefa
-

Khadija Baita
-

Khadija Baita
-

vidhi vazirani
-

Chef Forest
-

hafsycakes nd more
-

Bushra Mazhar
-

Aisha Umar







Comments