Biskin gero da miyar Taushe

Biskin gero is a traditional food originated from Maiduguri by the Kanuri's in Northen Nigeria. My fmly loves it so much bcos we r from maiduguri, we have different types of Biski, dis is one of them, so enjoy😙
Biskin gero da miyar Taushe
Biskin gero is a traditional food originated from Maiduguri by the Kanuri's in Northen Nigeria. My fmly loves it so much bcos we r from maiduguri, we have different types of Biski, dis is one of them, so enjoy😙
Steps
- 1
A surfa gero a wanke a shanya, inya bushe sai a caske a bushe a barza, a tankade a cire garin ciki sai a yayyafa rufa kadan a gauraya sai asa a madanbaci a silala sa. Zakaji ya fara kamshi sai a barsa yayi ta kamshi inya dan dau lokaci sai a sauke a kwashe
- 2
Sai a zuba ruwa kadan a tukunya a zuba man gyada a ciki a rufe inya tafasa sai a dauko wannan geron da aka turara a talga a ruwan, a rufe ya dahu. Inya tsantsame sai a sauke, biski ya nuna.
- 3
A zuba mai a tukunya asa albasa yadan soyu sai adauko kayan miyan duka a blending a zuba a ciki asa kanwa kadan don ya cire tsami sai a dauko nama a wanke a zuba aciki abarsu su dahu har ruwan ya tsotse kayan miyan ya fara soyuwa ata juyawa su soyu sosai
- 4
Inya soyu sai a sa ruwan Dan daidai a kawo species, maggi, gishiri da kifi banda a zuba duka. A kawo dakakken gyada a zuba a rufe yadan dahu. Inya dahu sai a kawo gyararren alayyaho da lawashi a zuba abarsa ya dahu minti 5 sai a sauke.
- 5
A wanke man shanu a daura a wuta a yayyanka albasa a zuba a ciki abarsa ya soyu sai a sauke
- 6
Masha Allah Biskin gero da miyar taushe ya nuna sai a zuba a plate a dau wannan soyayyan man shanu a barbada a saman miyan. Enjoy with chilled drink😚
Similar Recipes
More Recipes
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

karima's Kitchen
-

Anjali Sunayna Verma
-

Saloni & Hemil
-

Mato's Favorite Dishes
-

Kavitha Vikunth
-

Krishna kuntal
-

My Sweet Potato and Sweetcorn Soup. 😘
Maureen 😀
-

Annu chaudhary -

Subhashni Venkatesh









Comments