Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30mins
2 servings
  1. 2 cupsrice
  2. 1 cupbean
  3. Water ad reguired
  4. 1 cupmai
  5. Albasa wanda zai isa
  6. Tumatir yadda kike so
  7. Kwai yadda zai miki
  8. Cucumber
  9. Salad
  10. 5maggi
  11. Barkono

Cooking Instructions

30mins
  1. 1

    Zaki fara dora ruwa a tukun ya idan yayi zafi dama kin tanadi wake ki mai kyau ba mai kwariba saiki wanke ki zuba kinsan wake iya de tauri sosai dan aka karki saurin zuba masa shi kafa kijira yayi laushi sai ki wanke shinkafar ki, ki zuba idan kinasan gishiri saiki saka dazarar kinga sun dawu saiki tace ki maide shi ciki tukunya,yayi turaru wa sosai saiki sauke saiki soya manki ki ajje a gefe

  2. 2

    Bayan nan saiki dauko salad dinki amma kafin ki gyara kifara wanke ta saiki gyara ki yanka saiki kuma wanke shi sosai ye fita zaki iya saka salt kadan waje wankewa haka tumaturi d albasar ki de cucumber suma ki wanke sosai sai ki yanka yadda zaku na iya cisa shima kwanki saiki defa sa kibare bawan kimasa yankan kwabo kidaka yajinki ki zuba masa maggi yaji sosai,saiki zuba abincin a plate ki kawo kayan hadinki ki zuba acikin abincinki

  3. 3

    Food is ready,enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Umar
Amina Umar @cook_16335864
on

Comments

Similar Recipes