Dafadukan taliya da daddawa
nayi mata dahuwar gargajiya ne
Steps
- 1
Dafarko na nika kayan miyayana na ajje sannan nadora tukunya a wuta nasa nama,albasa gishiri, kayan kanshi saina barshi yatafasa sannan na sauke nadora Mai a wuta nazuba naman Dana tafasa nasoya sannan nasa kayan Miya da daddawa nabarsu suka soyu amma ba sosaiba sannan natsayar da ruwan dahuwata nasa magi,Kori na rufe.
- 2
Saida ya tafasa sannan na zuba taliya, najuya ta sosai Dan karta dunkule na mayar na rufe.
- 3
Saida ta dahu na kwashe shikenan saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mushroom with Herb Rice
Sammy_veg
-

Easy Clam Chowder Low-fat Method
Spicy George Foreman
-

Maggie Conlon
-

Spoon Simple
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

happie
-

amandeep
-

Riya Batra -

Kavita
-

Irene Gift
-

Chef zeeyms👩🏻🍳 -

Fatima M Kolo 😘
-

Maryam Sa'id
-

Tayyaba Tayyaba
-

Traditional Kerala Thenga Aracha Meen Curry
Jayanthy Asokan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7840444













Comments