Towon shinkafa and miyar zogale

Towon shinkafa and miyar zogale
Steps
- 1
Ki samu tukunyar ki ma dai daiciya, ki xuba ruwa ki dara a wuta.
- 2
Sai ki gyara shin kafarki ki wanke ta, sai ki xuba a cikin tukunyar
- 3
Idan ta fara tafasa sai ki rage wutar ya cigaba da dahuwa a low heat
- 4
Idan ta dahu sai ki tuqa tuwon ki kwashe.shikenan kin gama da tuwo
- 5
Ita kuma miyar ki samu namanki ki tafasashi, ki ajiyeshi a gefe,ki gyara kifinki shima ki ajiye
- 6
Sai jajjaga attaruhu da tattasai da albasa ki ajiye a gefe
- 7
Sai ki dora tukunyarki,ki xuba manja ki soya su attaruhunki sama sama sai ki tsayar da ruwan miyarki yadda xai wadaceki
- 8
Sai ki xuba gyadar su tafasa tare. Bayan ya tafasa sai ki xuba nama dakifinki ki barsu suma su dan dahu
- 9
Bayan sun dahu sai ki saka magi,giahiri,da yar citta ki juya ya danyi kamar minti biyu
- 10
Bayan nan sai ki zuba xogalenki a hankali kina juyawa har iya yawan kaurin da kike so.sai ki saka kori ki rufe ta dan qara tafasa.sai ki sauke shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Surekha Dongargaonkar
-

Hafsat Abdullahi
-

Sudipa Gope
-

Grilled Chicken Salad with Feta
Xavier Seror
-

Salad with Boiled Beef and Pickled Honey Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Christina
-

Kaj15
-

red.queen
-

Homemade Chicken Alfredo with Asparagus
Dan Flynn
-

jglehenbauer
-

jglehenbauer
-

Ruchi Chopra
-

Rimple Kataria
-

Diff Lim
-

Tricolours gatta gravy and breakfast
Monika's Dabha
-

Afreeda's_Bakery
-

Cheezy Soya spinach mushroom sandwich
Monika's Dabha
-

Paneer Bhurji (Scrambled Cottage Cheese With Aromat Spices)
Pooja M. Pandit
-

Afreeda's_Bakery
-

Maisabulu’s kitchen



Comments